Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wasu karin 'yan ta'addan Boko Haram sun mika kansu ga sojojin Najeriya, inda suka nemi 'yan Najeriya su yafe musu, kuma su karbe su a matsyain 'yan uwansu.
El-Rufai ya bayyana yadda ya fara haduwa da sarkin Kano Sanusi II a jami'a, tun lokacin suna kan karatun digiri na farko a jam'iar Ahmadu Bello dake Zaria.
Kasar Indonesiya ta bayyana danamar ta ga yadda aka ci zarafin jakadan Najeriya dake a kasar ta Indonisiya. An gano jakadan na Najeriya ana cin zarafinsa a kasa
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana wasu ka'idoji da dole kamfanin Twitter ya cika su kafin ya zama mai cikakken aiki a kasar. Ta lissafa ka'idojin masu sauki.
Jam'iyyar PDP ta maka gwamna Buni na jiyar Yobe bisa zargin ya saba dokar tsarin mulki saboda ya amince ya rike mukamai guda biyu a lokaci daya. Haka ya saba do
Rundunar NDLEA ta cafke wasu 'yan bindiga da ke dauke da muggan makamai a hanyarsu ta zuwa wani gari watakila domin gudanar mummunan aikinsu ta fashi da makami.
Gwamnatin jihar Neja ta ce ba za ta tattauna da 'yan ta'adda ba, kuma ba za ta biya kudin fansa ba. Wannan na zuwa ne bayan sace wani kwamishina a jihar ta Neja
Gwamnan jihar Borno ya sake gina wasu coci-coci guda tara da 'yan ta'addan Boko Haram suka lalata a wasu sassan jihar Borno. MURIC ne ta bayyana wannan bincike.
Bayan da gwamnatin Buhari ta sauko ta yafe wa kamfanin Twitter bisa kuskurensa, kamfanin ya fito ya yi bayani kan matakin da gwamnati ta dauka kan soke haramcin
Salisu Ibrahim
Samu kari