Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Kotu a Isra'ila ta haramtawa Yahudawa ibada a Kudus saboda wasu dalilai na rikici da suka gindayo tsakanin Musulmai da Yahudawa a harabar masallacin na Kudus.
Kamfanin sadarwa na MTN ya samu tasgaro yayin da ya dauke daga ayyukan kira, intanet da sauransu. Ba a san dalilin daukewar layin ba dai har zuwa yanzu tukuna.
Jam'iyyar PDP ta mangantu kan wasu manyan abubuwa, inda ta amince da jam'iyyar ta tafi kan shugabancin dan Arewa sabanin yadda ake tafiya a yanzu. An yi canji.
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun sako wasu mutane sama da 200 da suka sace bayan wata tattaunawa da suka yi da 'yan wasu na kusa da gwamnatin jihar ta Zamfara.
Kasar Saudiyya ta saye kungiyar kwallon kafa mai gasar Firimiya ta Newcastle. Newcastle za ta zama kungiyar za ta fi Man City kudi a jerin kungiyoyin kwallo.
Likitoci mazauna Najeriya sun janye yajin aiki, wannan yasa gwamnatin Buhari ta ware wasu kudade a matsayin tukuici ga likitocin da suka hakura suka janye.
Mazauna a babban birnin tarayya Abuja sun fara kokawa kan yawaitar tsadar kayan abinci, ciki har da burodi da pure water yayin da aka kara farashin kusan ninki
Yayin da lamarin tsaro ke kara tabarbarewa a yankuna daban-daban na jihar Neja, gwamnatin jihar ta bayyana matakan da za ta dauka kan wannan danbarwar da ke far
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana adadin yaran da aka sanya a makaranta a tsakanin shekarun 2019 zuwa 2021. Ta kuma bayyana burin sanya wasu da dama a makarant
Salisu Ibrahim
Samu kari