Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani matashi ya jawo cece-kuce yayin da ya aika manyan karnuka domin su fatattaki jami'an wutan lantarki yayin da suka zo yanke masa wuta a gidansa. Ga dai bidi
Basaraken gargajiya a yankin Yarbawa, sarkin Ogbomoso ya riga mu gidan gaskiya. Yanzu wata majiya take bayyana cewa, a yau ne sarkin ya rasu da sanyin safiya.
Wani dan siyasa a kudu ya bayyana cewa, ya kamata 'yan Najeriya su fahimci wani yare. Ya ce su fara jifan wadanda basa cika musu alkawuran da suka dauka a yanki
Rundunar sjin Najeriya ta bayyana gaskiyar abin da ya faru a jihar Borni, inda tace sam ba a sace kowa daga cikin matafiyan da ake yada jita-jitar an sace a jih
Wani sojan gona ya nufi ofishin 'yan sanda, inda ya lakadawa constable duka a gaban sauran jami'an hukumar. An ce a yanzu dai yana hannun 'yan sanda a kasar Ken
A yau ne aka gayyaci saya daga cikin wadanda suka shirya zanga-zanga a Arewa don jawo hankalin gwamnatin Najeriya kan rashin tsaro da ya addabi yankin Arewa.
Gwamnatin Buhari ta sa a fara karbar haraji daga 'yan Najeriya masu tallata hajarsu a kafar Facebook. Kamfanin na Facebook ya bayyana adadin kason da za a karba
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya amincewa bankin Sterling kan fara hulda da kwastomomi a matsayin bankin Muslunci. An bayyana yadda tsarin zai kasance akai.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an ceto wasu 'yan sanda sama da 20 da 'yan ta'adda suka sace a wani yankin jihar Yobe. An kuma fatattaki 'yan ta'adda da d
Salisu Ibrahim
Samu kari