Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa iyayen daliban da suka mutu a hatsarin babbar mota a jihar Legas. Ya kuma yi addu'ar Allah ya jikansu.
'Yan sandan Najeriya sun shiga damuwa yayin da suka ji an yi tsit da biyansu albashin watan Nuwamba duk da cewa a baya ana biyansu albashin a ranakun 25 ga wata
Yanzun nan muke samun labarin cewa, jirgin sama mai saukar ungulu ya fado, ya tarwatse da babban hafsan tsaron kasar Indiya. Ba dai bayyana ya jikkata ko ya mut
Tsohuwar matar Femi Fani Kayode ta bayyana wani sirri a zaman ta da tsohon ministan, inda tace basu taba kwanciyar aure tare dashi ba. Ta ce an tirsasa mata hai
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta bayyana adadin mace-mace da aka samu da kuma adadin wadanda suka jikkata a hatsarin mota da ya faru jiya Talata 7 ga wata.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya yiwa sojojin da suka raunata a yaki da ISWAP alheri yayin da ya ziyarce su har asibitin da suke kwance. Ya kuma yab
Birkin wata babbar mota ya balle inda ya bi kan wasu yara 'yan makaranta 13 a wani yankin jihar Legas. Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, lamarin ya faru yau
Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya taya ministan yada labarai da al'adu Lai Mohammed murnar cika shekaru 70 a duniya. Ya bayyana murnan ne a yau Talata a Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai wasika ga majalisar dattawan Najeriya, ya kuma nemi a gaggauta amincewa da kudurin kasafin kudin 2021 don tallafawa 2022.
Salisu Ibrahim
Samu kari