Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnatin tarayya ta amince da karin albashi ga jami'an 'yan sandan Najeriya. Wannan na fitowa ne daga bakin ministan ayyukan 'yan sanda, Muhammad Dingyadi.
Wani mutumin da ya auri mata biyu masu juna biyu a rana daya ya bayyana irin farin cikin da yake ciki bayan da ya zauna dasu zaman lafiya. Ya ce zai yi kari nan
Matasan Arewa sun fusata da yadda tsohon shugaban kasar Najeriya, Obasanjo ke ci gaba da sukar gwamnatin shugaba Buhari a wannan lokacin rashin tsaro da ake cik
Wata dalibar makarantar sakandare ta zuba guba a abincin wata mata da ta rene ta na tsawon shekaru bayan mutuwar mahaifanta. A yanzu dai 'yan sanda sun kama ta.
Gwamnan jihar Katsina da wani dattijo dan ajinsu Buhari sun gana da shugaba Buhari cikin sirri bayan fatattakar masu zanga-zanga a jihar Katsina jiya Talata.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta jawo hankalin jama'a kan wani shiri da wasu mutane ke yi na fara daukar dalibai a Najeriya aikin 'yan bindiga da sace mutan
Kamfanin Meta, ya fara ruruta duniya da cinikayyar sayen duk wani abu mai suna Meta a duniya. Kamfanin a yanzu ya saye wani banki mai suna Meta Financials.
Wani mutum da ya yi ikrarin cewa shi ya kirkiro Bitcoin har yanzu ya gagara tabbatar da hakan yayin da ya kasa tura kudi zuwa wani asusu don tabbara da da'awars
Femi Fani-Kayode ya shiga hannun hukumar EFCC, yanzu haka sun zarce dashi zuwa kotu domin duba yiyuwar gurfanar dashi a gaban kotu. An ce ya hada takardun bogi.
Salisu Ibrahim
Samu kari