Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan jihar Ribas ya yi waje da kwamishinan kiwon lafiya na jihar saboda yi masa katsalandan a ayyukansa. Ya ce kwamishinan bai kyauta masa ba saboda ya kore
Gwamnan jihar Zamfara ya gana da shugaban jamhuriyar Nijar a kokarinsa na shawo kan matsalolin matsalar a yankunan da suke da alaka da Arewa maso yammaci..
Yanzu muke samun labarin wani sabon mummunan harin da 'yan bindiga suka sake kai wa jihar Filato, inda suka hallaka mutane da dama. An bayyana adadin mutanen.
'Yan APC a jihar Zamfara na kara samun sabani yayin da wasu ke barin tsagin tsohon gwamnan jihar zuwa na gwamnan yanzu Bello Matawalle. Yau ma wani ya koma.
Yanzu muke samun labarin wata gobara da ta tashi a dakin kwanan dalibai a jami'ar taraba. An ce wata daliba 'yar aji daya ta mutu yayin da wuta ta kama dakinsu.
Jam'iyyar PDP ta bayyana yadda gwamnatin PDP ta lalata Najeriya, inda ta ce jam'iyyar APC jam'iyya ce ta 'yan koyo masu rike da mulki amma basu san me suke ba.
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun fito da sabon salon zaluntar al'umma a yankuna daban-daban. Sun bayyana sabon harajin da ya kai Naira miliyan daya kan kauyuka.
Wani sabon jigon gwamnatin jihar Anambra yadda yasha fama da kyankyaso a cikin kunnensa. Ya ce kyankyaso ya zauna a cikin kunnensa har na tsawon watanni hudu.
Yayin da gwamnati ke kokarin cire tallafin man fetur, Kamfanin NNPC ya bayyana yadda 'yan kasar suka rage amfani da man fetur a watan Yuni, inda ya bayyana yadd
Salisu Ibrahim
Samu kari