Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wasu mazauna a jihar Neja sun bar kauyukansu yayın da 'yan bindiga suka addabi yankin da hare-haren ta'addanci. Wasu mata sun haihu a kan tsaunuka cikin kunci.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya bayyana yadda 'yan jiharsa za su cika wani tallafin gwamnati domin su sami tallafi cikin gaggawa. Ya yi bayani.
Wasu 'yan sanda sun burge matafiya yayin da suke ba da kyautar kudi ga masu wucewa da motoci. Lamari ne mai ban mamaki da ba a saba gani ba a duniyar nan..
Wani dan crypto ya ba da labarin yadda ya shiga tasku yayin da mahaifiyarsa ta jawo masa asarar da ba zai manta ba a rayuwarsa. Ya ce har yanzu yana kokawa akai
Gwamnatin jihar Neja ta kama wasu mutane da suka shigo da almajirai daga nisan jihar Sokoto. Gwamnatin ta ce a babu tausayi a cikin wannan lamari na dauko yara.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kudirin yin kwaskwarima ga kundin zabe na Najeriya. Ya ce akwai dalilai da suka ba zai amince ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ,ta bayyana adadin kudaden da take bukata domin yin aikin zaben 2023 yadda ya dace. Ta ce kudin zai taimaka ayi aikin.
Wani magidanci ya jijjiga kasar sada zumunta saboda wani babban kyautan da yayi wanda ba a taba gani ba. A cikin wani bidiyo, ya ba matar kyautar jirgi don ta m
Dan takarar APC a zaben gwamnan Anambra ya bayyana matsayarsa kan hukuncin kotu kan soke shi cikin masu takara a zaben gwamnan Anambra da ya gudana a jihar.
Salisu Ibrahim
Samu kari