Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wasu yan bindiga sun kai hari a jihar Kaduna, inda suka hallaka mutane sama da 20 tare da kone motoci, gidaje da amfanin gona. Gwamnati ta tabbatar da hakan.
Gwamnan jam'iyyar APC ya ce yanzu kam ya gano masu daukar nauyin ta'addanci a jiharsa. Ya ce lokaci ya kusa da zai bayyana sunayen wadanda suke aikata wannan.
'Yan Najeriya sun yi martani yayin da Bukola Saraki ya bayyana wani katafaren masallaci da ya gina da sunan mahaifinsa. Ya bayyana cewa, yanzu ka ya cika alkaw
A ranar Juma'a ne Shatu Garko ta lashe gasar kyau ta Najeriya, inda ta zama Miss Nigeria ta 44 a shekarar 2021. Mun kawo kadan daga labarin wannan shahararriya.
Sarkin Daura ya bayyana kalaman yabo mau kyau ga mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo. Ya ce Osinbajo yana cika alkawarin da ya dauka kuma mutumin kirki ne.
Wata mata ta rasa aikinta a gidan cin abinci yayin da tayi bilicin mai tsanani a fatar ta. Wacce ta dauke ta aiki ta bayyana dalilin da yasa ta kore ta saboda
A labarin da muke samu, Sarkin Kano zai angwance da wata tsohuwar zumansa da suka kwana biyu suna soyayya. An bayyana cewa ana ci gaba da shirin bikin a yanzu.
Sojojin Najeriya sun fatattaki wasu 'yan bindiga a yankin jihar Sokoto. An ce sun kutsa daji ne domin fattakar 'yan bindigan da suka addabi yankunan jihar ta So
A binciken da ofishin odita janar ya gabatar, an bayyana yadda majalisun Najeriya suka yi wuff da wasu makudan kudade a shekarar 2019 ba tare da daukar mataki b
Salisu Ibrahim
Samu kari