Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani dan jarida kuma dan gwagwarmaya ya bayyana irin wahalar da ya sha a hannun Abba Kyari da wani jami'in dan sanda yayin da wani gwamna ya umarci a kamo shi.
Labarin da ke iso mu daga kasar waje na bayyana cewa, shugaban kasar Rasha na neman karin sojoji daga wata kasa domin ci gaba da ragargazar kasar Ukraine...
Labari da dumi-dumi da ke iso mu ya bayyana cewa, gwamnatin Benin ta sako Sunday Igboho bayan share watanni yana tsare a kasar. Yanzu dai babu cikakkun bayanai.
An samu ci gaba a Najeriya, domin tare da sa idon gwamnati an kirkiri mota mai amfani da wutar lantarki. Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya gwada motar a Abuja.
Jim kadan da karbar ragamar mulki, Bello ya samu rahoton kwamitin shiyya na jam’iyyar gabanin taron gangamin APC da ke tafe nan gaba. Yanzu dai shi ne shugaba.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bayyana irin mutanen da za su iya magance matsalolin tsaro a Najeriya. Ya ce Buhari da makamantansa ne kawai za su iy
Kasar Saudiyya ta dage wasu dokokin Korona yayin da Ramadana ke karatowa. Wannan na zuwa ne bayan bullar Korona nau'in Omicron a kwanakin baya kadan a duniya.
Gwamnatin Najeriya ta ce sam bata amince wani dan Najeriya ya tafi Ukraine da sunan taya 'yan Ukraine yakar Rasha ba. Ta bayyana dalilin da yasa ba za ta amince
Abba Kyari ya roki kotu kada ta mika shi zuwa magarkama, ya ce ya gwammaci a adana shi a hannun NDLEA har zuwa lokacin da za a gama komai a lamarin shari'ar.
Salisu Ibrahim
Samu kari