Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Soltys ya kuma shaida cewa, zai yi wahala ga 'yan sa kai su tafi zuwa Ukraine yanzu tunda an rufe sararin samaniyar kasar saboda yakin da take yi da Rasha.
Shugaban Rasha ya lalata wata tashar makamashin nukiliya da babu irinta a nahiyar Turai. Ya lalata ne a kasar Ukraine bayan barkewar yaki tsakanin kasashen biyu
Kasar Rasha ta fuskanci fushin kamfanin Google. Kamfanin ya kauracewa duk wasu nau'ikan tallace-tallace a kasar Rasha. Wannan na zuw ane bayan mamayar Rasha a U
Gwamnatin Najeriya na ci gaba da kwaso mutanen da suka makale a kasar Ukraine tun bayan barkewar yaki tsakanin Rasha da Ukraine a makon da ya gabata, inji rahot
Wata kungiyar da ta kira kanta da kungiyar Mage ta duniya ta haramtawa kasar Rasha tura Magunansu gasar wasanni bayan da Rasha ta kai farmaki kasae Ukraine.
Yayin da wasu ke fada akan N50, wani ya yi asarar ninki na dukiyar Dangote kuma ya kwana lafiya. Wannan ba karamin lamari bane idan aka yi la'akari da rayuwa.
A yau ne ake sa ran za a yi zaman sulhu na biyu tsakanin kasar Rasha da ta Ukraine. Wannan na zuwa ne bayan da aka yi zama na farko, ba a cimma wata matsaya ba.
Kudirin dokar na Sergius Ogun, ya nemi a tabbatar da cewa jami’an gwamnatin da za su iya nuna cewa za su iya daukar nauyin ‘ya’yansu a kasashen waje ba tare da
Shugaban jam'iyyar NNPP na jihar Kano ya tada kura bayan da aka nada sabon shugaban NNPP a jihar. Shugaban na NNPP ya zargi Kwankwaso da kokarin mamaye NNPP.
Salisu Ibrahim
Samu kari