Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
'Yan Crypto a duniya sun shiga tasku yayin da farashin kudaden intanet suka karairaye a kasuwar Crypto ta duniya. Wannan mummunan faduwar na da nasaba da yaki.
Kafar yada labarai ta samu yin hira da wani matashi mai shekaru 8 da ya haddace alQur'ani mai girma, ya bayyana kadan daga cikin tarihin rayuwarsa a duniya.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo na ci gaba da hada layin da zai kai shi ga zama shugaban kasa a 2023. Ya fara tuntubar jiga-jigan jam'iyyar APC a kasar.
Ministan sufuri ya gana da gwamnan jihar Katsina, ya ce shi yafi cancanta da a bashi damar tsayawa takara domin ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa nan gaba.
Yayin da wasu ke ganin watakila Tinubu ba zai kai labari a zaben 2023, gwamnonin APC sun ki amsa gayyatar Tinubu, suka ce shi dai yazo su gana da a masaukinsu.
Gwamna Ganduje na jihar Kano ya yi sabbin nade-nade a ma'aikatar gwamnati, inda ya nada sabbin sakatarorin dindindin da shugaban ma'aikatan gwamnati a Kano.
Daren Lailatul Qadari, dare mafi daraja daga cikin darare, dare ne da Allah Madaukakin Sarki ya saukar da Al-Kur'ani; littafin da aka saukarwa Annabi Muhammad.
Jami’an ‘yan sandan Abuja sun kama wasu ‘yan bola jari 98 da aka fi sani da bisa laifin sata, tare da bayyana cewa Abuja ba ta zaman kowa da kowa bace haka kawa
Gwamnatin Buhari ta bayyana wani shiri na cire 'yan Najeriya sama da miliyan 40 daga kangin talauci, inda tace za a samar da 'yan Najeriya da za su mori shirin.
Salisu Ibrahim
Samu kari