Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Wasu matasan kiristoci sun bar jama'a baki bude yayin da suka fara raba abincin buda baki ga musulmai da ke wucewa a kan hanyarsu ta komawa gida a Senegal.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya tara gwamnonin APC, zai shaida musu yadda yake da shaukin son gaje kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023
Rahotanni daga jaridun kasar nan sun bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka kashe wani basaraken gargajiya jim kadan bayan nada shi a wani yankin jihar Kaduna.
A halin yanzu dai Sanata Onyewuchi Francis Ezenwa na jam'iyyar PDP ne ke wakiltar gundumar a zauren majalisar dokoki ta kasa. Ta ce za ta kawo ci gaba yankin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajantawa tsohon shugaban Najeriya; Good Ebele Jonathan bisa rashin wasu mukarabbansa biyu a hadarin mota a cikin makon..
Wani mai tura ruwa a kura ya taro rikici, inda ya kwarzane mota kirar Marcedez Benz. Mai mota ya dauki dumi, inda yake tambayar a ina mai tura ruwa zai samu kud
Bayan da ya sayar da hoton wani tsoho makadi, yanzu kuma ya sayar da hoton wata tsaleliyar budurwa a duniyar crypto ta NFT da ke tasowa a yanzun nan kuma..
Dan takarar majalisa daga jam'iyyar APC ya koka kan yadda jam'iyyun siyasar Najeriya ke shirin hana matasa shiga jerin 'yan takara a kasar saboda tsadar fom.
Wani dan Najeriya ya shiga tashin hankali yayin da ya dauki tsawon lokaci yana adana kudade a asusu, amma ya wayi gari ya ga tatin takardun da ba za su mishi am
Salisu Ibrahim
Samu kari