Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Mazauna yankin da suka shaida lamarin sun shaidawa HumAngle cewa suna ci gaba da lalume a ciyayi da ke kusa da su don gano gawarwakin da har yanzu ba a samu ba.
’Yan daba sun kai hari kan motocin da ke dauke da ‘yan jarida a lokacin da suke fitowa daga taron kamfen din gwamnan Osun, Gboyega Oyetola a Gbongan ta jihar.
A watan Maris din bana ne masu ruwa da tsaki daga shiyyar suka amince da shi a matsayin dan takarar sanata na PDP daya tilo da zai tsaya takarar kujerar Sanata.
Ya yi alkawarin cewa, zai ci gaba da bai wa sojin sama goyon baya da ya dace a yaki da rashin tsaro da kasar ke fuskanta tun hawan shugaban kasan na Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da ‘yan uwan wadanda suka mutu sakamakon fashewar nakiya da ya faru a Kano a makon da ya gabata cikin wannan watan...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a ranar Asabar din da ta gabata, ya ce bai damu da zama abokin tafiyar wani dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC mai m
An dasa jami’an tsaro sosai a wasu muhimman wurare a cikin birnin Kano a shirye-shiryen isar shugaban kasa Muhammadu Buhari jihar a yau dinnan inji rahotanni.
Wani yaro dan Najeriya ya samu doguwar rigar makaranta da ta girme shi daga telansa, lamarin da ya girgiza da yawan jama'a a kafafen sada zumunta na Twitter.
Jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba wasa yake ba a burinsa na zama shugaban kasa, ya kara da cewa al’ummar kasar nan na bukatar shugaban da zaai kawo sauyi
Salisu Ibrahim
Samu kari