Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
An dakile wani babban hatsarin jirgin sama a lokacin da wani jirgin sama na Overland Airways ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Murtala Muhammad da ke Le
Shahararren limamin cocin Katolika, Ravaran, Father Ejike Mbaka na shan suka bayan kalaman da ya yi kan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP)
A wani sabon hari da aka kai wasu kauyukan da ke karkashin karamar hukumar Danko/Wasagu a jihar Kebbi, wasu ‘yan bindiga akalla 200 sun kai hari tare da kashe w
Ya ce duk da cewa bai kashe wa deliget ko kwabo ba kafin zaben fidda gwanin, amma ya yi mamakin yadda ya kayar da ‘yan takarar da ke raba kudi ga su deliget din
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wani dan jarida dan asalin Umuahia mai suna Chuks Onuoha na yankin Kudancin Najeriya
A cewarsa, ya zo ne domin ganin shugaban kasar a ziyarar godiya da ya kawo masa na damar shiga wannan atisayen zaben da aka kammala a kwanakin nan a Abuja.
Gwamnan jam'iyyar APC mai ci ya fatattaki wani kwashinansa bisa kin yin ayyukan da suka rataya a wuyansa. Ya bayyana haka ne a cikin wata sanarwar da aka fitar.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya shirya wani taron tattaunawa da gwamnonin da aka zaba a dandalin jam’iyyar PDP na kasar nan
Masu garkuwa da mutane a Zamfara sun bukaci a biya su kudin fansa naira miliyan 145 domin a sako wadanda suka sace a cikin makon nan, wato ranar Asabar....
Salisu Ibrahim
Samu kari