Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Kungiyar kiristoci ta Najeriya ta bayyana zargin cewa, hukumar alhazai ta kasa tsagin kiristoci ya cinye kudaden wasu alhazai da suka biya don zuwa Rome bana.
Wata tela ta cika alkawari, ta kuma gwangwaje wata amarya da dinki mai kyau, lamarin da ya sa ta fashe da kuka ta fara yiwa tela tofin albarka a bainar jama'a.
A cewar Sanata Dino Melaye, kullum Tinubu na cikin kitimurmurar da ka iya jawo matsala ga makomar Najeriya idan aka zabe shi ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Wata saurayi ya ba da mamaki yayin da ya nemi budurwarsa da ta biya shi kudin da ya kashe mata na siyan magani a lokacin da takr rashin lafiya a a gidansu.
Dangin gwamna Okowa na jihar Delta sun bayyana sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki. Sun bayyana sunayen 'yan takarar da za su zaba a zaben 2023.
Sojojin Najeriya sun yi caraf da wasu abokan harkallar 'yan bindiga da ake kyautata zaton sun dauko kudi ne daga gare su. An kama su da kudi N19.5m a mota.
Wani matashi ya zagi uwar gidan shugaban kasa, ya ce ta ci kudin talakawa ta yi bul-bul. An kama matashin wanda aka ce ya zagi Aisha Buhari bayan bin diddigi.
Wani direban mota ya taro rikici bayan da ya sheke wani mutum garin tserewa a gidan mai bayan da aka siyar masa mai. Ana zaton ba zai biya kudi ba, don aka.
Matar dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ta bayyana gwarin gwiwarta game da zaben 2023, ta ce sam bai kamata 'yan Najeriya su zabi Bola Ahmad Tinubu ba.
Salisu Ibrahim
Samu kari