Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Addinin Islama na ci gaba da karbuwa a kasashen Turai, adadin Musulmai ya kara yawa a kasar Ingila. Rahoto ya bayyana adadin addinai da ke kasar da kuma kabilu.
Yanzu muke samun labarin rasuwar wani jigon Arewa kuma dattijo wanda ya kasance minista a jamhuriya ta farko. Allah ya yiwa Paul Unongo rasuwa a yau Talata.
Daliban Najeriya sun fito domin nuna damuwa da yadda matashi mai jini a jika ya zagi uwar gidan shugaban kasa shafin Twitter. Ana ta cece-kuce kan maganar.
Wani mummunan labari da muke samu ya bayyana yadda 'yan bindiga asuka hallaka shugabar matan jam'iyyar su Peter Obi a jihar Kaduna. An bayyana yadda ya faru.
Jam'iyyar APC ta kirkiri manhaja, ta kaddamar da ita don tarawa Tinubu da Shettima tallafin kudi daga 'yan Najeriya gabanin zaben 2023 mai zuwa nan kusa kadan.
Babban jigon NNPP a matakin kasa ya bayyana yin murabus yayin da ake tunkarar zaben 2023 nan da badi. Jam'iyyar APC ta bayyana sha'awarta ga Ningi ya dawo gida.
Gwamna Bagudu na jihar Kebbi ya amince da yunkurin cire wani kaso daga albashin ma'aikata domin ba hukumar kula da lafiya da jihar kirkira a wannan lokacin.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa, jam'iyyar PDP ce ta jefa 'yan Najeriya miliyan 133 cikin bakin talauci yayin da ta mulki kasar nan na tsawon shekaru 16 cif.
Wata kungiyar Musulmai ta bayyana cewa, akwai bukatar dukkan Musulmi a kasar nan ya ba da kuri'unsa ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu.
Salisu Ibrahim
Samu kari