Muhammad Malumfashi
21075 articles published since 15 Yun 2016
21075 articles published since 15 Yun 2016
A Bayelsa, Gwamna ya kira taron gaggawa, ana neman yadda za ayi maganin musibar ambaliya. Mai girma gwamnan ya kira taron majalisar tsaro domin a duba lamarin.
Kungiyar ASUU ta bayyana asalin abin da ya yi sanadiyyar dakatar da yajin-aikin wata 8. An ji cewa hukuncin kotu ne ya tursasawa malamai komawa bakin aiki.
‘Dan kwallon kungiyar Manchester United, Mason Greenwood zai bayyana a gaban kuliya. Shi ma Paulo Nasser ya yi karar Barcelona da Santos a kan cinikin Neymar Jr
‘Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar hamayya ta NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso. Kwankwaso Ya Zargi Manyan Arewa da Nuna Son Kai Wajen Tsaida ‘Dan Takara
Za ku ji asalin dalilin fito da tsofaffin mayakan Boko Haram daga gidan yarin kirikiri. Shugaban Hafsun Tsaro ya yi wannan bayani bayan taron majalisar tsaro.
An zabi Chimamanda Adichie za a ba ta lambar girma, amma ta ki karba. Shahararriyar marubuciyar ba ta gamsu da wannan ba, ta ki yarda ta karbi lambar girman.
Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya yi bayanin yadda ya ji da ya samu OON. Masanin yace bai yi tunanin zai samu wannan yabo ba domin neman yardar Allah yake yi.
Akwai sunan Danladi Bako a kwamitin wadanda za su taya Peter Obi kamfe. Amma Danladi Bako yana cikin masu yi wa Bola Tinubu kamfe a takarar shugabancin kasa
Ambaliyan da aka yi a shekarar nan ya shafi jihohi 27, mun ji labari gwamnatin tarayya za ta bada tallafin gaggawa na buhunan abinci ga inda ake da matsalar
Muhammad Malumfashi
Samu kari