Muhammad Malumfashi
20437 articles published since 15 Yun 2016
20437 articles published since 15 Yun 2016
A yau ne mu ka fahimci cewa Gwamnonin APC da ke kan mulki sun ji haushi da jin Bola Tinubu ya zabi Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa na zaben 2023.
Za a ji yayin da ake Bikin Idi a Najeriya, ‘Yan Jamā’atu An’āril Muslimīna fī Bilādis Sūdān sun shiga kauyukan Birnin Gwari su na wa’azin cewa a yaki hukuma.
Za a ji kwararren Lauya ya ce babu inda Tinubu ya keta dokar kasa saboda ya tsaida Musulmi daga Arewacin Najeriya ya zama ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa.
Gwamnoni sun nuna rashin jin dadin yadda Bola Tinubu ya dauko abokin takararsa. Hakan ta sa dole Gwamnonin APC sun yi zama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Tsohon Sanata ya wanke Kashim Shettima daga zargin alaka da ‘Yan Boko Haram. Ana tuhumar 'dan takaran APC da hannu wajen rikicin Boko Haram da sace 'Yan Chibok.
Babachir Lawal ya yi kaca-kaca da Bola Tinubu a kan dauko abokin takara Kirista. Tsohon Sakataren Gwamnatin bai goyon bayan takarar Sanata Kashim Shettima.
Tikitin APC ya jawo ‘Dan takarar Gwamna ya fice daga Jam’iyya. ‘Dan siyasar ya nuna wasu da-dama za su fice daga APC a jihar Ribas a kan hana Kirista tikiti.
Sababbin bayanai na fitowa game da gidan yarin Kuje da ‘Yan ta’adda suka kutsa. Boko Haram da ‘Yan bindiga suka hada-kai wajen tare jirgin kasan Kaduna-Abuja.
Rabiu Kwankwaso ya karyata jita-jitar marawa APC baya a zabe mai zuwa. Kwamitin yakin neman zaben Kwankwaso ya fitar da jawabi na musamman ta bakin Muyi Fatosa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari