Muhammad Malumfashi
20437 articles published since 15 Yun 2016
20437 articles published since 15 Yun 2016
A jiya an ga Barr Solomon Dalung wanda tsohon Minista ne a Najeriya a gidan Rabiu Musa Kwankwaso ya je gaisuwar sallah a Kano, an ga jagoran na APC da jar hula.
‘Yan ta’adda sun sake sakin wasu daga cikin matafiyan da aka tare a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna watanni uku da suka wuce, wadannan mutane sun yi kwanaki 103
A ‘yan kwanakin nan, ‘Yan ta’adda na kokarin karbe iko da wasu garuruwa. Yau aka ji ‘Yan Islamic State in West Africa Province sun tare motocin abinci a Borno.
Peter Obi ya maida martani ga Rabiu Musa Kwankwaso. ‘Dan takarar shugaban kasar na LP ya ce siyasar kabilanci ya jefa kasar nan a irin halin da ta ke ciki.
Za a ji labari wani kamfani a kasar Chile ne aka aikawa ma’aikaci kudin da ya nunka albashinsa sau 268, tuni ma’aikacin ya rubutawa kamfanin takardar murabus.
Gwamnonin jihohi su na kuka, sun ce za su daina biyan albashi. Kudin da ake rabawa a FAAC yana raguwa da Biliyoyi a duk wata saboda ana biyan tallafin fetur.
Kamfanin Kaduna State Market Development and Management Company ya ce gwamnati ta yafe karbar N500, 000 a matsayin kudin bada wurin yin sallar idi a jihar.
Yayin da lokaci ya kara gabatowa, an rabawa Tinubu hankali a kan Abokin takara. Kungiyar CNYY da APC Media and Mobilisation for BAT’23 sun bada shawararsu.
Da aka fasa gidan gyara hali cikin dare a Kuje, ‘yan ta’addan da suka yi danyen aikin sun yi wa’azi da harshen Fulanci, Hausa, da Ebira, sannan suka raba kudi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari