Muhammad Malumfashi
20432 articles published since 15 Yun 2016
20432 articles published since 15 Yun 2016
Rabiu Kwankwaso da NNPP sun jimamin mutuwar wasu shugabannin NNPP a hadarin mota. Wani hadari ya rutsa da motar ‘Yan Jam’iyyar NNPP a titin Suleja-Lambata.
‘Yan Sanda sun bada shawarar a gurfanar Shugaban APC a kotu saboda aikata laifi. Ana zargin Stephen Ntukekpo da amfani da takardun bogi wajen zama shugaban APC.
Gwamnatin tarayya ta hararo hadarin tsadar da kayan abinci suka yi a yau. Minista ya ce tsadar abinci zai kara jefa mutane a talauci idan ba a dauki mataki ba.
A jiya ne aka ji Shugaban hukumar INEC na kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ya yi alkawarin zaben 2023 zai zama mafi kyawun zaben da aka taba yi a tarihin kasar nan.
Kwanaki kungiyar Kano First Forum ta nemi a hana Gwamna Abdullahi Umar Ganduje cin bashi. A jiya Alkali ya halattawa Gwamnatin Ganduje karbo danyen bashin.
Za a fahimci cewa Dakarun Najeriya sun samu sa’a, sun bindige ‘Dan bindigan da ya addabi Kaduna a cewar Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan.
Abduljabbar Nasiru Kabara ya dauki hayar Lauya, ya kai karar Gwamnati da kotun shari’ar Kano. Shehin bai samu yadda yake so ba, za a cigaba da yin shari’a.
Za a ji wani Gwamna, Minista, Sanatoci na fuskantar dauri a gidan yari a dalilin takara fiye da 1 domin yanzu bai halatta a saye fam din takarar kujeru biyu ba
Jerin shahararrun Taurarin Najeriya da suka zama ‘Yan takaran siyasa. Bisa dukkan alamu, kiran da ake yi wa matasa na shiga siyasa zai yi aiki a zaben 2023.
Muhammad Malumfashi
Samu kari