Muhammad Malumfashi
20412 articles published since 15 Yun 2016
20412 articles published since 15 Yun 2016
Peter Obi yana da wasu gungun magoya baya masu kiran kansu ‘Obidients’ wanda suke yi wa tsohon marubuci barazanar kisa saboda ya taba gwaninsu a zaben 2023.
Gwamnan Filato za a nada a matsayin Darekta Janar na kwamitin yakin zaben Bola Tinubu. An cin ma matsaya ne bayan da manyan APC suka yi zama a jihar Legas.
A yau aka rusa wani ginin da aka daura ba tare da bin umarni ba, har ya kusa hada Gwamna Abdullahi Umar Ganduje fada da Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero
Babbar mota ta fada kan wani Dattijo a titi, an maida yaransa 30 sun zama marayu. Ba wannan ne karon farko da aka ji katuwar mota ta murkushe wani mutumi ba.
Za a ji labari cewa Tsohon Mai neman Shugaban kasa a APC ya koma goyon bayan LP da Peter Obi. Dr. SKC Ogbonnia ya shaidawa Duniya cewa ya sauya gida a siyasa.
Daliban KASU sun zaman gida, wannan mataki ya zo kwanaki bayan an ji Nasir El-Rufai yana barazanar korar malaman da ke yajin-aiki, ya maye gurabensu da wasu.
Mohammad Sani Abacha ya fitar da jawabi bayan Jam’iyyarsu ta PDP ta bada sunan Sadiq Wali. Abacha ya nuna takarar Atiku Abubakar na iya samun kalubale a hanya.
Sanata Adamu Muhammad Bulkachuwa yace abokan aikinsa da-dama sun yi na’am da tsige Shugaban kasa, yace sun kawo batun ne domin sun gama duk kokarin da za ayi.
Gwamnatin tarayya tace babu hannunta a karin farashin man fetur da aka yi a a watan Yuli. Minista ya tabbatar da cewa gwamnati na biyan tallafin fetur har gobe.
Muhammad Malumfashi
Samu kari