Muhammad Malumfashi
20414 articles published since 15 Yun 2016
20414 articles published since 15 Yun 2016
Nyesom Wike ya zauna da Gwamnonin PDP, ya sa sharadi kafin ya goyi bayan Atiku Abubakar. Gwamnoni masu-ci da tsofaffin Gwamnoni sun halarci wannan taro a jiya.
Suleiman Othman Hunkuyi ya yi alkawarin zai maido Sarakunan da aka cire. Nasir El-Rufai ya cirewa Hakimai 313 da Masu unguwanni 4, 453 rawani a Yunin 2017.
Rikicin da ake yi a jam’iyyar APC a kan tikitin Musulmi da Musulmi da aka yi a zaben 2023 ya jawo ana wasan tonon silili a kan BOla Tinubu da maganar zaben 2023
Za a ji Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta san da yiwuwar ‘Yan ta’adda su aukawa jihar Legas. Dakarun ‘Yan Sanda sun farga da yunkurin kai hare-haren ta’addanci.
An cafke wasu mutane 4 da suka ba ‘Yan ta’adda sirrin Jami’an tsaro wajen fasa gidan yarin Kuje. Yanzu haka wadanda aka cafke su na hannun hukuma domin bincike.
‘Yan fim sun shiga hannun masu garkuwa da mutane, ana neman N100m. ‘Yan bindiga sun dauke ‘yan wasan kwaikwayon ne a wani kauye da yake kusa da garin Enugu.
A jiya ne muka fahimci cewa Hajiya Yadoma Bukar Mandara ta fice daga motar Muhammadu Buhari, a halin yanzu ta cire rai wani ‘dan siyasa zai iya gyara kasar nan.
A wannan rahoto, mun tattaro jerin wasu daga cikin kusoshin APC da suka fice daga jam’iyyar, ko suke shirin juyawa Bola Tinubu baya saboda ya ki daukar Kirista.
Hafsun Sojoji ya yi girgiza a gidan Soja a makon nan inda Janar Faruk Yahaya ya bada mukamai a gidan soja. An nada irinsu Ndahi, FS Etim, EA Orakwe, da JO Are.
Muhammad Malumfashi
Samu kari