Muhammad Malumfashi
20409 articles published since 15 Yun 2016
20409 articles published since 15 Yun 2016
Za a fahimci cewa Sanatan jihar Borno, Muhammad Ali Ndume yana da ra’ayin cewa rashin kayan fada na zamani ya hana ta’addanci ya zama tsohon labari a Najeriya.
INEC ba ta san da labarin ba ta san da zaman Ahmad Ibrahim Lawan da Godswill Akpabio. A karshe dai jam’iyyar ta rasa shiga takarar Sanata a Yobe da Akwa Ibom.
Za a ji aganar Tunbuke shugaban Jam’iyyar APC tana kara karfi Abdullahi Adamu ya ga ta kan sa domin ana son tsige shugaban Jam’iyyar APC saboda lissafin 2023.
Bode George yana ganin da wuya Atiku ya zama Shugaban kasa a 2023. Jagoran na PDP ya nunawa 'Dan takaran Shugaban kasar cewa yana bukatar kuri’un ‘Yan Kudu.
Za a ji Cosmos Ndukwe shi ne Mutumin da ke so kotu ta hana Atiku takara a PDP, ‘Dan siyasar ya shaida cewa ya je kotu ne a dalilin sabawa dokar PDP da aka yi.
Jagororin PDP sun kafa kwamiti na mutane 14 da za su sasanta rigimar da ta addabi Jam’iyyar. Kowane bangare ya kawo mutanensa da za su shiga wannan kwamitin.
Sanata Ayodele Arise ya zanta da manema labarai a kan barazanar sauke Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa Sanatocin jam’iyyar APC ba za su bari a tsige shi ba.
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya yi magana a game da abin da ya jawo rashin hadin kai a shekarun 1960, sannan ya tabo batun siyasar 2023.
Jami’an FBI sun kutsa wani katafaren gida na Donald Trump da ke Florida, kuma samu takardun gidan Gwamnati a cikin akwatuna. Daga ciki har da bayanan Faransa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari