Muhammad Malumfashi
20399 articles published since 15 Yun 2016
20399 articles published since 15 Yun 2016
A wannan rahoto da mu ka fitar, za ku ji Kashim Shettima ya bayyana yadda APC za ta dankara ‘dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da kasa a zaben 2023.
Wasu ‘ya ‘yan APC sun rubuta takardar korafi, suna zargin an saci miliyoyin kudi a asusun jam’iyya, Idowu Olaonipekun da Ayinde Suuru suka rubuta wannan takarda
Miyagun ‘Yan bindiga sun dauke Basarake, ana zargin sun yi garkuwa da shi a Owerri. Abin ya faru ne a gaban wani ofishin Mai martaban a unguwar Tetlow a jiya.
Wani Na kusa da Shagari ya bada labarin kirkin da Sarauniya Elizabeth tayi wa Shugaban Najeriya da kuma hana a cafke tsohon Ministan Shagari, Ummaru Dikko.
Gwamnan jihar Ebonyi yana ganin ‘dan takaran LP zai tashi da kuri’u rututu a Kudu maso gabas, Dave Umahi yace Peter Obi yana samun karbuwa, amma APC za ta ci.
Ma’aikatan harkokin jiragen sama suna shirin gudanar da zanga-zanga a filayen jirgi. Kungiyoyin NUATE, ATSSSAN, ANAP, NAAPE, AUPCTRE sun bayyana haka a Legas.
An ji cewa Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara zuwa Adamawa, a nan ma ya bude sakatariyar jam’iyyar NNPP, a nan ya ja kunnen masu neman shugabancin Najeriya.
Kungiyar Peoples Democratic Party Governors Forum tace Aminu Waziri Tambuwal ne shugabanta har gobe. Darekta Janar na kungiyar gwamnonin PDP ne ya yi jawabi.
Daya bayan daya, sai da muka kawo maku duk Firayim Minista 15 da aka yi a Lokacin Mulkin Sarauniya Elizabeth. Elizabeth tayi zamani daya da Winston Churchill.
Muhammad Malumfashi
Samu kari