Muhammad Malumfashi
20399 articles published since 15 Yun 2016
20399 articles published since 15 Yun 2016
Za a ji mun kawo jerin wadanda suka halarci taron da aka yi da Atiku Abubakar, a cikin ‘yan PDP da suka shiga zaben fitar da gwani na neman zama shugaban kasa.
Malam Adamu Adamu yana ganin Gwamnatin Goodluck Jonathan tayi wa ASUU alkawarin da ta fi karfin ta, ya zargi Jonathan a kan matsalar yajin-aikin ASUU a Najeriya
Za a ji Ifeanyi Okowa yace maganar gaskiya Peter Obi zai lawo Masu Matsala a Zaben Shugaban kasa, ya fadi yadda takarar Peter Obi za ta zama barazana gare su
Liz Truss ta nada Kemi Badenoch ta zama Ministar kasuwanci. Nasabar Badenoch tana dangantuwa da Najeriya, wannan ‘yar shekara 42 babbar ‘yar siyasa ce a Ingila
Atiku Abubakar ya dade yana neman zama shugaban Najeriya. An yi lokacin da Bola Tinubu, Rabiu Kwankwaso da Obi suka taimakawa Atiku a zaben shugabancin kasa.
Kotu ta aika mata gidan kurkuku bayan ta amsa laifin hallaka Jikarta da hannunta saboda kishi, za a cigaba da sauraron wannan shari’a a ranar 4 ga watan Oktoba.
Bola Tinubu ya yi bayanin irin kokarin da ya yi wajen raya Lekki har ya zama birni a jihar Legas, a nan ya bayyana cewa ana masa sharri wajen fadan arzikinsa
An samu labari Atiku Abubakar Ya Kawo Wanda Zai Taya Shi Lashe Zaben Shugaban Najeriya. 'Dan takaran ya kara kawo wanda zai rika magana da yawun shi a kamfe.
Shugaban kungiyar Docs and Medics for Peter Obi a Najeriya, yace Likitoci da malaman jinya masu bada magani 38000 suna tare da su, za su nemo kuri’u miliyan 25
Muhammad Malumfashi
Samu kari