Muhammad Malumfashi
20395 articles published since 15 Yun 2016
20395 articles published since 15 Yun 2016
Kwanaki an ji labari an yi karar Peter Obi da magoya bayansa kan shirin gudanar da tattakin #Obidatti23 Forward Ever a Legas. Alkali ya zartar da hukunci a yau.
Majalisa na binciken kwangila, ana neman Hameed Ali, Ministar kudi da Gwamnan CBN. A shekarar 2017 da ake nemi Shugaban kwastam ya zo, abin bai zo da dadi ba
INEC ba ta da masaniyar kudin da APC da PDP suka kashe a 2019. A ka’idar zabe, duk wata jam’iyya sai ta sanar da INEC abin da ta kashe a yakin neman takara.
Atiku Abubakar ya kama hanyar Abuja da nufin fara kamfe. Ba a San Inda ‘Dan takaran shugaban kasa na APC, Bola Tinubu Ya Shiga ba, Peter Obi Ya Dakata da kamfe.
Idan har Yakubu Dogara da Injiniya Babachir David Lawal sun bar jam’iyyar APC, alamu na nuna za su iya shiga LP. Zuwa yanzu suna magana da PDP, LP da NNPP.
A jiya Saudi Arabiya tayi wani canje-canje a gwamnati, Mohammed Salman ya zama Firayim Minista. Ibn Salman ya dare kujerar Mahaifinsa mai shekara 86 a Duniya.
Mun tattaro maku martanin Mutane Yayin da Gwamna Ganduje Ya yi Kicibis da Kwankwaso a Filin Jirgi. Yanzu babu ga maciji tsakanin Rabiu Kwankwaso da magajinsa
A 2023, akwai masu ganin ya kamata mulki ya je yankin Kudu maso gabas, abin dubawa shi ne mafi yawan 'yan takara Musulmai ne, illa Kirista daya da ke inuwa LP.
An gano Peter Obi ya zugo Kiristoci a kan Zaben 2023, Gwamna El-Rufai ya yi matukar mamaki. An ji Obi yana jawabi a coci, ya na nunawa kiristoci su tashi tsaye.
Muhammad Malumfashi
Samu kari