Muhammad Malumfashi
20391 articles published since 15 Yun 2016
20391 articles published since 15 Yun 2016
A jiya ne aka aji Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya zauna da Peter Obi mai neman kujerar shugaban kasa a 2023. Malamin ya tasa 'dan takaran na 2023 da tambayoyi.
A zaman da aka yi a makon jiya, Lauyan EFCC ya yi galaba a kan wani 'Dan damfara wanda ake yi wa lakabi da Yahoo Boy. Alkali ya karbe dukiyoyin Alkali Tanimu.
Hakeem Baba Ahmad ya yi martani bayan 'Dan takaran NNPP, Rabiu Kwankwaso wanda ya aikawa kwamitin hadakar Arewa doguwar wasika, yana mai zarginta da son kai
Malaman jami’a sun janye yajin-aikin da suke yi tun Fubrairu, amma har yau akwai sauran aiki. Malaman Jami’a na ASUU sun ce ba su da kudin motan zuwa wurin aiki
Yayin da ake yakin neman zabe sai aka ji an yi Garkuwa da Tsohon ‘Dan Majalisar Tarayya da Wani ‘Dan Takaran Sanata na mazabar Kudancin Ebonyi a jam'iyyar LP
Gwamnan Ribas Nyesom Wike da wasu manyan PDP ba su goyon bayan Iyorchia Ayu. A nan mun kawo Gwamnonin PDP da suke goyon bayan Atiku Abubakar da Iyorchia Ayu
Gwamnatin Jihar Ebonyi ta dakatar da Mai martaba Sarkin Isinkwo a jiya. An ji wannan labari ne a wata sanarwa da ta fito daga ofishin Sakataren gwamnatin jiha.
A Bayelsa, Gwamna ya kira taron gaggawa, ana neman yadda za ayi maganin musibar ambaliya. Mai girma gwamnan ya kira taron majalisar tsaro domin a duba lamarin.
Kungiyar ASUU ta bayyana asalin abin da ya yi sanadiyyar dakatar da yajin-aikin wata 8. An ji cewa hukuncin kotu ne ya tursasawa malamai komawa bakin aiki.
Muhammad Malumfashi
Samu kari