Muhammad Malumfashi
20389 articles published since 15 Yun 2016
20389 articles published since 15 Yun 2016
Idan kuka biyo mu, za ku ji abubuwan da Suka Sa ‘Dan Takaran NNPP ya bambanta da sauran ‘Yan siyasa daga mukaman da ya rike a siyasa da tashinsa gidan sarauta.
Hukumar ICPC mai yaki da rashin gaskiya tana kokarin tsabtace harkar ilmi. Shugaban ICPC a Najeriya yace sun rufe makarantu masu bada takardar digirin bogi.
Wani mutumi ya zagi Hon. Abike Dabiri-Erewa a gaban kowa. Amma da Abike Dabiri-Erewa ta maida masa martani, sai mutane suka rike cewa bai kamata ta biye masa ba
Shugaban Kasa ya umarci Ministoci su soma tattara takardun damka mulki. A lokacin da zai mikawa sabon shugaba mulki, Muhammadu Buhari yana so an tanadi komai.
Dole Shugaban PDP ya yi murabus idan ana neman zaman lafiya. Wani Fasto ya nuna yana tare da kusoshin PDP irinsu Gwamnan Ribas sun dage a cire Iyorchia Ayu
Jigon APC, Aminu Dabo ya nesanta kan shi da takarar Peter Obi, yace an sa sunansa a kwamitin bai sani ba. Dabo ya ba Obi shawara ya hakura da takara a 2023.
A wani rubutu da Femi Fani-Kayode ya yi a shafinsa, yace Atiku Abubakar bai da lafiya, ya tafi kasar Faransa ganin Likita, babu tabbacin gaskiyar wannan labari.
Za a ji labari Kamfanin BUA ya rubuta takarda bayan barazanar ‘yan majalisar dokokin Kogi na karbe masa fili, BUA yace Gwamnatin Kogi za ta iya karbe filin.
Jam'iyyar PDP ta kara karfi tun da mutumin da ya fi kowa dadewa a kan kujerar Sakataren gwamatin jihar Katsina, Mustapha Muhammad Inuwa ya bar jam’iyyar APC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari