Muhammad Malumfashi
20016 articles published since 15 Yun 2016
20016 articles published since 15 Yun 2016
Ana zargin cewa wasu 'karnukan farautan APC sun sa wuta a ofishin yakin kamfen Jam'iyyar PDP a Jihar Gombe. Hakan ya jefa Alhaji Mohammed Barde a cikin matsala.
Dazu ne muka samu labari a shafin Facebook cewa wani daga cikin ‘yan tawagar motocin Atiku Abubakar ya tsere bayan gwabje motar Mai magana da yawun Bola Tinubu.
Ganin ana kamfe, Peoples Democratic Party, Social Democratic Party, Africa Democratic Congress da African Democratic Party sun yi tir da CBN kan dokar cire kudi
Musa Kamarawa wanda na-kusa ne da Muhammad Bello wanda aka fi sani da Turji ya fasa-kai. Kamarawa ya bayyana sunayen masu taimakawa ta’adin gungun ‘yan bindigan
Bashir A.Limanci ya bada labarin yadda ya jefar da alabensa. Wanda ya tsinci jakar kudin ya yi niyyar tafiya da ita amma sai ya ga katin ATM, sai ya dawo da su.
Za a ji cewa shehin addinin Musuluncin nan kuma mabiyin mazhabar Shi’a da ke Kaduna, Sheikh Hamza Muhammad Lawal Badikko, ya yi mutuwar fuji'a mai ban mamaki.
A zabe mai zuwa da za ayi, za a ji yadda tsohon gwamnan jihar Delta Emmanuel Uduaghan da matarsa, Natasha Akpoti Uduaghan suka kwallafa rai a kujerar Sanata.
Ana zargin iyalan Gwamna suna taka rawar gani wajen tafiyar da mulki a Gwamnatin Abdullahi Ganduje, Abba Kabiru Yusuf na NNPP yace zai soke ofishin matar Gwamna
Labarin da yake zuwa mana shi ne 'Yan bindiga sun dauke makwabta har da iyalin wani ‘Dan Majalisa a Zamfara, miyagun sun shiga gidan ‘dan majalisar dokokin jiya
Muhammad Malumfashi
Samu kari