Muhammad Malumfashi
20016 articles published since 15 Yun 2016
20016 articles published since 15 Yun 2016
Kalaman da Bola Tinubu ya yi a kan zabe ya jawo Hukumar INEC ta maida masa martani ta bakin babban sakataren yada labarai na shugaban INEC, Rotimi Oyekanmi.
Sojoji sun zubar da juna biyu daga cikin mata akalla 10, 000 da karfi da yaji Najeriya. Bincike na musamman da Reuters ta gudanar ya tona asirin sojojin kasar.
Bernard Arnault shi ne attajirin da ya doke Elon Musk a masu kudin Duniya a tsakiyar makon nan. Attajiri ya mallaki Louis Vuitton, Berluti da kuma TAG Heuer.
Atiku Abubakar ya je Osun domin kamfe, a nan yace yayi masu alkawarin cewa daga ranar farko da ya shiga ofis zai fara aiwatar da alkawuran da ya dauka a kamfe.
Goodluck Jonathan ya bayyana abin da ya sa ba zai kuma neman takarar Shugaban kasa ba, yana ganin ya fara yawon neman takara yanzu, bata sunansa zai yi kawai.
Ingila ba ta da ‘dan takara a zaben 2023, za tayi aiki da duk wanda ya gaji Muhammadu Buhari. An fahimci haka ne bayan Jakadar Birtaniya ta hadu da shugaban APC
Ministan sufurin jirgin sama, Hadi Sirika yace babu wanda zai doke APC a 2023 saboda sun tanadi kudi da ya kira kayan aiki, yana ganin da su za suyi galaba.
Muhammadu Buhari ya yi alkawarin zai yi yaki da rashin gaskiya. sA dalilin haka ne shugaban Najeriyan ya kawo dokar da ta sa gwamnatin tarayya ta samu N120bn
A jDelta an samu wani ‘Dan shekara 27, Emmanuel Sanwo-Olu ya baro aiki mai, domin yace shi fa mahaifiyarsa ta fada masa ba kowane mahaifinsa ba sai wani Gwamna/
Muhammad Malumfashi
Samu kari