Muhammad Malumfashi
20004 articles published since 15 Yun 2016
20004 articles published since 15 Yun 2016
Bayan ta je kotu, Jam’iyyar NNPP ta maye gurbin irinsu Sanata Ibrahim Shekarau da wasu ‘Yan takara da suka canza sheka. A ciki har da wanda ya saida takararsa.
Wasu jam’iyyun siyasar da ba su da karfi za su goyi bayan takarar Atiku Abubakar. Sakataren yada labaran PDP a Najeriya ya ce sun dauko irin salon Bola Tinubu.
Rikicin APC ya yi tasiri yayin da Bola Tinubu ya je kamfe a Enugu. Sabanin da ake da shi da Shugaban APC na reshen jihar, Ugochukwu Agballah ya kawo matsala.
Ali Jita ya sanar da Duniya niyyarsa na daina yin wakoki, mawakin da aka haifa a birnin Kano ya ba mutane mamaki, zai yi watsi da jitarsa domin ya koma Alaranma
‘Dan kasar Chinan nan da ke zargi da kisan budurwarsa, Ummulkusum Buhari (Ummita), Frank Geng Quanrong, ya shaida wa kotu ya kashe wa marigayiyar kimanin N60m.
Gwamna Nyesom Wike ya sake nanata cewa an saba doka a wajen zaben tsaida gwanin da ya ba Atiku Abubakar damar samun takara a jam’iyyar PDP a kan shi da wasunsu.
Bola Tinubu mai takarar shugabancin Najeriya ya fito yana cewa harin da aka kai a tashar jirgi ya nuna akwai rashin tsaro,akasin abin da shugaban kasa ke fada.
Muhammadu Buhari ya sake nada Bakatsine na 2 a kujerar Gwamnati mai tsoka a kwana daya. Hakan na zuwa ne bayan Lawan Sani Stores ya samu mukami a majalisar FIRS
A farkon nan Asiwaju Bola Tinubu ya zauna da Gwamnonin Jihohin APC da kwamitin da ke taya shi yakin zabe saboda a ga yadda za a shiryawa zaben shugabancin kasa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari