Muhammad Malumfashi
19841 articles published since 15 Yun 2016
19841 articles published since 15 Yun 2016
Akwai Gwamnonin PDP a karkashin jagorancin Nyesom Wike da suka kafa kungiyar G5, Sanata Orji Uzor Kalu ya ce wasunsu su na goyon bayan takarar Bola Tinubu ne.
Raji Fashola ya ce Muhammadu Buhari bai sabawa kotun koli ba, ya ce shugaban kasa ya dauki mataki na tsaka-tsakiya ne domin ayi maganin kuncin da jama’a ke ciki
Tsohon Gwamnan Abia Orji Uzor Kalu ya yi magana a kan tsarin takaita yawon kudi da canza Nairori, ya ce wata rana sun gagara dafa abinci a dalilin canjin kudin.
Muhammadu Sanusi II ya ce an taso shi yana sukar da masu mulki ke yi yau, Khalifan ya ce jama’a su zabi wanda yake da cikakken hankali da koshin lafiya a 2023.
Zaben shugaban kasa ya gabato a Najeriya, Legit.ng Hausa ta bude filin jin ra'ayi inda makarantan Legit.ng suka bayyana wanda za su zaba ya zama Shugaba a 2023.
A 2023, bashin da gwamnatin tarayya ta karbo daga hannun kamfanonin gida ya kai Naira tirilyan 2.13. Cin bashin da Muhammadu Buhari yake yi, yana neman yawa.
‘Dan majalisa mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Hon. Samaila Suleiman ya ja hankalin hukuma. Suleiman ya nuna ya kamata Jami’an tsaro su damke Gwamna Nasir El-Rufai
Da aka zanta da karuwai, sun yi Allah-wadai da sauya takardun kudi da aka yi, sun nuna abokan lalata babu kudi, kuma ana samun kalubale wajen tura masa kudi.
Za a ji labari ‘Dan Takarar Majalisar Tarayya Na Mazabar Wudil Da Garko A Jam’iyyar NNPP Ya Rasu A Kano. Mu na Addu’ar Allah ya gafarta masa, ya kyauta bayansa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari