Muhammad Malumfashi
20016 articles published since 15 Yun 2016
20016 articles published since 15 Yun 2016
Kungiyar ASUU ta na barazanar shiga yajin-aikin farko a mulkin Bola Tinubu. Farfesa Emmanuel Osodeke ya nuna cewa ana neman hana su hakkokinsu sai sun daina aiki.
Sarkin Musulmi da sauran Sarakunan Arewa sun yi zama a Kaduna, sun fadawa kan su gaskiya. Sarakunan sun ce lamarin wahalar rayuwa da yunwa ta kai intaha.
ʼYan bindiga na cin zarafin matan aure da tsakar rana a wani ƙauye dake karamar hukumar Tsafe da ke Zamfara. Har yanzu maganar ba ta mamaye kafefen yaɗa labarai ba.
Hisbah za ta koyawa masu shakiyanci a Tik Tok darasi a Kano. Ganin duk wani nau’i na lallashi da jan hankali bai yi tasiri ba, Hisbah ta fara maka su a kotu.
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke GRA a Sabon Garin Zariya, ta umarci sayar da kadarorin tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kaduna, Hon. Muhammad Sani Sha’aban.
Najeriya ta cigaba da biyan tallafin da Tinubu ya cire a kan man fetur a halin yanzu. IMF ta zargi Gwamnatin tarayya da biyan kudi domin hana fetur tashi.
A 1982 Cif MKO Abiola wanda ya lashe zaben shugaban kasa a 93 yace N7 Murtala ya bari. Marigayi Abiola a lokacin ya bayyana cewa Murtala Mohammed bai bar wasu dukiya
Mun kawo jerin Shugabannin kasa da su ka mutu kafin su kammala mulki. Za a ga Ummaru ‘Yar’adua da sauran Shugabannin da su ka rasu a kan kujerar mulki a tarihi.
Akasin Muhammadu Sanusi II, Aminu Ado Bayero bai goyon bayan dauke ma’aikata zuwa Legas. Sarkin Kano ya gabatar da jawabi a gaban Mai dakin shugaban Najeriya
Muhammad Malumfashi
Samu kari