Muhammad Malumfashi
21516 articles published since 15 Yun 2016
21516 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa hukumomin kasar Iran sun bayyana cewa manhajar WhatsApp, mallakin kamfanin Meta yana mika bayanan 'yan kasar ga Isra'ila.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka a jihar Benue yayin ziyarar da ya shirya kai wa. Shugaban kasan ya isa jihar ne a ranar Laraba, 18 ga watan Yunin 2025.
Wani masanin sufurin jiragen sama, Captain Steve, ya na ganin cewa kuskuren matukin jirgi na bude fuka-fukai maimakon dage tayar jirgi ne ya jawo hatsarin Air India.
Wani abu mara dadin ji ya auku a jihar Kano bayan da wani mahaifi ya kashe 'yarsa har lahira. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya auku ne a cikin gida.
Za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya ta rage yawan kudin da take zargin da Akanta Janar na Jihar Bauchi, Sirajo Jaja da wawurewa.
Masana sun yaba da matakin da Dangote ya dauka na fara raba mai kyauta ga masu sayen fetur da dizil a matatar shi da ke Legas a ko ina a fadin Najeriya.
Rahotanni daga Isra'ila sun nuna cewa yahudawa ƴan ƙasar Isra'ila sun fara guduwa daga gidajensu suna zama a tashoshin jiragen kasa saboda hare-haren Iran.
Wasu makamai masu linzami da Isra'ila ta harba sama sun gaza tashi sama sosai sun fado kan Yahudawa a birnin Tel Aviv. Isra'ila ta fara rasa makamai.
Jagoran juyin juya hali na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya nuna cewa kasarsa ba za ta nuna tausayi ba a yakin da take yi da haramtacciyar gwamnatin Isra'ila.
Muhammad Malumfashi
Samu kari