Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun nuna tayo kasane sakamakon Bankin BIC, na Angola, da yayi kasa; Darajarsa ta Littafi tayi kasa a shekarar 2016, a lokaci mai tsanani da kasar mai arzikin Mai, ke fuskanta. Isabel ta doke Folorunsho Alakija, wadda ked
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mai martaba Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi ne ya daura wannan aure da ya samu halartar jiga jigan yan siyasa, hamshakan yan kasuwa, manyan jamian gwamnati tare da mai kudin Duniya, Bill Gates.
Kamar yadda aka ga gawar mutumin, ta nuna cewar hawa yayi kan wasu manyan falwayoyin wuta guda biyu, wadanda suke dauke da na’urar turansufomar a can sama, inda barawon ya dare da nufin kwantota.Daga bisani a safiyar Juma’a, an
Ita dai budurwa mai suna Hafsat Aminu mai shekaru 19 ta dauki wannan mummunan mataki ne akanta biyo bayan kokarin rabata da saurayinta da aka yi, inda ta daddaki kalanzir, tayi wanka da shi, sa’annan ta bankan ma kanta wuta.
Kamar yadda rahotannin suka tabbatar, Buhari Daji ne ya aika yaransa suka sato shanun surukan Dogo, inda ma suka kashe mutum biyu, wannan ne ya harzuka Dogo, inda ya nemi Buharin ya bashi shanunsa, shi kuma yaki, yace tuni ma ya r
A kalla mutane sha biyu wadanda suka hada da jami’an tsaro ne aka kashe, a lokacin harin tare da jami’an ICRC, biyu dasu kuma aka sace. A ranar Alhamis, anyi amfani da wayar, Malama Hauwa Liman, an tura sakon whatsapp zuwa wasu da
Sanata Sani ya ba da sanarwar cewa kowane dan Majalisar Dattijai na Najeriya ya karbi Naira Miliyan sha Uku (N13.5 Million) a kowane wata don kudaden da ba a bayyana ba. Sakamakon 'yan majalisar dattijai guda goma sha biyar a ciki
Da yake jawabi a wani taron manema labaru don bayyana halin bashin, Darakta Janar na DMO, Patience Oniha, ya ce bashin ya karu domin kasar ta koma bayan tattalin arziki.kuma gwamnati ba zata iya watsi da tattalin arzikin ba
Wani mutum da ake zargi da tabuwan hankali, Lekan Adebisi, wanda ya hallaka daliban makaranta 2 ya amsa cewa shirye yake fa fuskantan fushin hukuma. Wannan mumunan abu ya rfaru ne ranan Litinin a makarantan firamaren St. John’s An
Mudathir Ishaq
Samu kari