Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, a ranar Larabar da ta gabata ne 'yan Boko Haram suka dawo da wannan dalibai yayin da kuman aka garzaya da su zuwa birnin tarayya domin ganawa da shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma'a da ta gabata.
A sabuwar kididdiga da hukumar sadarwa ta NCC ta saki a makon nan, bayanan na nuna cewa, an sami akalla mutum 147,000,000 masu amfani da wayar hannu ta salula a fadin kasar nan, a kan layukan MTN, GLO, 9mobile da Airtel
A zamanin nan da jama'ar Arewa ke ganin kamar ilimin Boko bashi da wani alfanu, su irin wadannan dattijai sunyi wa kansu kiyamul-laili, inda suka rungumi zamani, kuma zamanin ya karbe su ya tafi tare da su, ba tare da sun yada al'
Babban sifeto janar na hukumar yan sanda, Ibrahim Idris, ya tabbatar da cewa yarinya mabiya addinin kiristan da ta rage a hannun yan Boko Haram za ta dawo gida yau. Sifeton yan sandan ya bayyana hakan ne a shelkwatar rundunar soji
Babban bankin tarayyar Najeriya a ranar juma'ar da ta gabata ya sanar da zuba kudaden kasar waje na Dalar Amurka da suka kai $340 miliyan zuwa kasuwar hada hadar kudaden waje na Najeriya domin tabbatar da daidaituwar al'amurra.
A yanzu dai musulmi sun koma bangarancin siyasa, kalar fata, addinanci, bautar da juna, kafirta juna, da ma kisan juna kan waye ke kan addinin na gaskiya, abu da ya yadu a tsakanin samari a ko'ina suke a duniya, sun kuma kasa mag
Sanannar jarumar nan kuma shahararriya a masana'antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood da kuma na fina-finan kudancin kasar nan watau Nollywood mai suna Rahama Sadau ta yi karin haske game da wanda ta ke so ta aure nan ba da d
Ko shakka babu kusan dukkan kafafen yada labaran cikin gida na kasar Najeriya sun raja'ane a satin da ya gabata ga labari batun maido 'yan matan makarantar kwana ta Dapchi da aka yi a ranar Laraba biyo bayan sace su da akayi a wat
Dawowar ‘Yan Matan Dapchi da kuma alkiblar Arewacin Najeriya. Dawowar yawancin ‘yan matan Dapchi labari ne mai dadi. Cigaba da rikon jarumar yarinyar nan Leah Sharibu, wadda taki tursasar shiga musulunci a hannun ‘yan ta’adda, abu
Mudathir Ishaq
Samu kari