Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A kimiyyance dai, namiji yana da Chromosomes na alelles XY ne, mace kuma tana da XX, kwayoyin halitta dake ada wa jiki ko mace ne shi ko namiji. Sai dai akasin da akan samu a wasu jariran sai a sami XXY ko XYY wanda ke maida su m
A yayin da kullum ake kara nazarin ilimin kiwon lafiya a fadin duniya, binciken kwararru ya tabbatar da wasu nau'ikan cututtuka da dama da ganyen mangwaro ke kawar wa matukar an yi amfani da shi ko kuma sarrafa shi ta hanyar dace.
A cewarsa dai, tsoron kasar Rasha ta wancan lokacin, mai yada akidar Kwaminisanci da gurguzu, wanda yake tafe da ilhadi na kin yarda da samuwar alloli, yasa Turawa suka ingiza Saudiyyar yada tata zazzafar akidar ta son addini da..
Yawanci kasashen Asiya kamar Indiya su ke hada wadannan kwayoyi, amma tunda su kudi kawai suke nema, kuma sun kula akwai kasuwar magungunan a nan, sai kawai a su yi ta antayo mana mu kuwa muyi ta sha muna zarewa..
Garin Zazzau ba zai taba mance wa da shahararren Maginin nan ba da rayu a karni na 19, Muhammadu Duguru, wanda ya shahara da sunan Babban Gwani, sakamakon fice da kuma kwarewa akan sana'ar sa ta gine-gine musamman na masallatai.
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta bayyana jerin mutanen da gwamnatin APC ta wallafa da sunan cewa barayi ne a matsayin karya da soki-burutsu tsagwaron sa. Haka zalika jam'iyyar ta PDP ta kuma bayyana cewa an zayyana sunayen was
Shugaban jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), mai suna Prince Uche Secondus ya fadawa babban ministan yada labarai da kuma habaka al'adu na gwamnatin tarayyar Najeriya Alhaji Lai Mohammed cewar ya shiraya jiran samma
Gwamnan jihar Zamfara dake a shiyyar Arewa maso yammacin kasar Alhaji Abdulaziz Yari ya bayar da umurni ga jami'an tsaron kasar musamman ma wadanda suke a jihar sa inda ake ta kashe-kashe cewar su harbe dukkan wani farar hula da
A cikin wani yanayi mai cike da ban tausayi mai kama da shasshekar kuka, Sarkin masarautar Anka ta jihar Zamfara Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad ya yi kira ga majalisar dinkin duniya da tarayyar turai da su kawo wa jama'ar sa agaji
Mudathir Ishaq
Samu kari