Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata babbar kotu dake a unguwar Maitama a garin Abuja, babban birnin tarayya ta bayar da umurmi ga jami'an tsaron Najeriya da suka hada da 'yan sanda da kuma jami'an tsaron farin kaya watau SSS da kar su kuskura su kama Satana Ovi
Aminiya ta ruwaito wannan mata da ta sha da kyar mai suna Huwaila Abubakar daga gadon Asibitn da take kwance tana jiyar lahanin da dan uwanta yayi mata, tana ba cas ba as dan uwan nata ya tafka mata wannan ta’asa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito matashin mai suna Abdulkadir Abubakar dan asalin garin Zangon Kataf na jihar Kaduna yana fadin cewa nakuda ne ta taso ma matarsa, Hajara, ganin halin da ta shiga ne ya sanya shi garzaya da ita zuwa babb
Texas yace an kama mutanen biyu ne da hannu cikin tada zauni tsaye tare da shirya kashe kashe a karamar hukumar Takum da Ussa dake jihar, bayan wasu bayanan sirri da rundunar ta samu game da ayyukan mutanen biyu.
Binciken hukumar EFCC ya tabbatar da cewar Sambo Dasuki ya baiwa gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose zambar kudi naira biliyan 1.3, sa’annan ya kara masa dalan Amurka miliyan 5, duk don gudanar da yakin neman zaben gwamna a shekarar 20
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ya umarci shugaban hukumar Hisbah, Sheikh Aminu Daurawa da ya binciko hakikanin gaskiyar zarge zargen da ake yadawa a gari na cewar matasa na tafka ta’asa iri iri a gidajen kallon kwall
A wani sabon nazari gami da binciken wata kwararriyar a kiwon lafiya ta jihar Legas, Farfesa Njideka Okubadejo hasashen cewa, cikin kowane minti biyu ana samun dn Najeriya daya da yake rasa rayuwar sa a sakamakon bugun zuciya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a sakamakon harin da yan fashin suka kai, Dansanda guda ya mutu, yayin da dayan yake Asibiti cikin halin rai fakwai mutu fakwai. Wani shaidan gani da ido ya bayyana ma majiyarmu cewa yan fashin sun dira
A ranar Alhamis 19 ga watan Afrilu, babbar kotun birnin tarayya dake zamanta a unguwar Jabi ta ci gaba da sauraron kara tare da gudanar da shari'ar matar nan da ake zargin ta da kashe mijin ta Bilyaminu, watau Maryam Sanda.
Mudathir Ishaq
Samu kari