Rashin tausayi: Kalli jaririn da aka tsinta cikin kwata a Kano

Rashin tausayi: Kalli jaririn da aka tsinta cikin kwata a Kano

- A jiya Asabar ne, da safe, aka tsinci wani jariri sabuwar haihuwa a kwata a unguwar Fagge dake Kano

- Mai unguwa, Saleh Abubakar, ya shaidawa manema labarai cewar wannan ba shine karo na farko da aka fara samun gawar jaririn bayan an jefar da shi ba a unguwar

- Al'adar jefar da jarirai ba bakuwa ba ce a garin Kano, domin kusan duk sati zaka samu labarin tsintar jariri duk da wasu labaran basa isa ga manema labarai

A jiya Asabar ne, da safe, aka tsinci wani jariri sabuwar haihuwa a kwata a unguwar Fagge dake Kano.

Al'adar jefar da jarirai ba bakuwa ba ce a garin Kano, domin kusan duk sati zaka samu labarin tsintar jariri duk da wasu labaran basa isa ga manema labarai.

Rashin tausayi: Kalli jaririn da aka tsinta cikin kwata a Kano
Rashin tausayi: Kalli jaririn da aka tsinta cikin kwata a Kano

Ko a unguwar ta Fagge, wannan ba shine karo na farko da aka tsinci jariri an jefar da shi a ba, sai dai wannan labari ya zama daban ne saboda irin rashin tausayi da aka nuna.

DUBA WANNAN: Kun jawowa Najeriya asara, Sarki Sanusi II ya caccaki ministocin Buhari

Mai unguwa, Saleh Abubakar, ya shaidawa manema labarai cewar wannan ba shine karo na farko da aka fara samun gawar jaririn bayan an jefar da shi ba a unguwar.

Jama'a da dama sun yi dandazo domin ganin jaririn bayan samun labarin tsintar shi a cikin kwata, duk da ya mutu.

Rashin tausayi: Kalli jaririn da aka tsinta cikin kwata a Kano
Rashin tausayi: Kalli jaririn da aka tsinta cikin kwata a Kano

Rashin tausayi: Kalli jaririn da aka tsinta cikin kwata a Kano
Rashin tausayi: Kalli jaririn da aka tsinta cikin kwata a Kano

Tuni aka dauke gawar jaririn aka yi mata sutura bisa umarnin mai unguwa kamar yadda addinin musulunci ya tanada

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel