Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jiya ne dai muka samu mummunan labarin rasuwar fitaccen malamin nan kuma shahararren dan kasuwa na garin Kano wata Isyaka Rabi'u bayan wata doguwar rashin lafiyar da yayi fama da ita. Kamar yadda labarai suka zo mana ya rasu ne
Wani Magidanci mai shekaru 60, Lawal Angala tare da dansa, Isah Lawal mai shekaru 19 sun gamu da fushin Kotu bayan ta kamasu da laifin yi ma wata karamar yarinya mai shekaru 9 fyade a jihar Katsina, kamar yadda jaridar NAIJ.com
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito fadar doki in doke-kan tsakanin jami’an hukumomin da yayi sanadiyyar samun rauni na wasu Yansanda biyu, Sajan Tunde da Mogbojuri, ya janyo mummunan cunkoson ababen hawa a kan titin Apapa-Wharf road.
Wata kotun shari'ar Musulunci dake Magajin Gari a garin Kaduna tayi umarnin a tsalalawa wani magidanci, Idris Sa'idu, bulala biyar saboda yiwa aure rikon sakainar kashi. Alkalin kotun, Mallam Dahiru Lawal, ya umarci magidanci ya b
Al’ummomin tafkin Chadi sun zargi Dakarun Sojin Najeriya da dauke musu yara mata daga kauyukansu tare da tserewa dasu, inji wani rahoto da hukumar cigaban kasashen Duniya, UNDP ta majalisar dinkin Duniya ta fitar.
Wata dalibar makarantar mai suna Mbafan ta bayyana cewar sun firgita da jin harbe-harbe a makarantar da misalin karfe 12:00 na dare amma saida safe ne suka san cewar an sace malamin na su. 'Yan bindigar na neman Naira miliyan N15m
Da sanadin wallafar shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa uwargidan shugaban kasar Brazil, Marcela Temer, ta yi kukan kura ta tsunduma cikin wani tafki dake fadar shugaban kasar domin ceto karen ta da ta saba kiwon sa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kafin nadinsa, Malam Amadu, shi ne mataimakin marigayi tsohon babban Limamin jihar Katsina, wanda ya rasu a ranar Lahadin data gabat yana da shekaru 95 a rayuwa.Sakataren masarauta, sallaman Katsina,
A ranar Talata, 8 ga watan Mayu ne Allah yayi ma shahararren Malamin nan kuma, fitaccen Attajiri, Sheikh Isiyaka Rabiu rasuwa, wanda ya rasu a birnin Landan a wani babban Asibitin da yayi fama da wata gajeruwar jinya.NAIJ.com ta
Mudathir Ishaq
Samu kari