Mataimakin shugaban hukumar ‘Yan Sanda, DIG Dikko, yayi gargadin cewa daukar aiki da zasuyi bana sayarwa bane

Mataimakin shugaban hukumar ‘Yan Sanda, DIG Dikko, yayi gargadin cewa daukar aiki da zasuyi bana sayarwa bane

- Mataimakin shugaban hukumar ‘Yan Sanda wanda ke kula da kawowa hukumar kayyayaki, Maigari Abbati Dikko yayi gargadin cewa wadanda ke neman aikin daga yankin jihar Kano kadasu yadda da bayar da cin hanci

- Dikko ya bayyana cewa shugaban hukumar ‘Yan Sanda ya bawa shuwagabannin hukumar umurnin zuwa wurin tantance wadanda za’a dauka aikin don hana rashawa cikin daukar aikin

- Dikko ya bayyana cewa an samu wadanda suka rubuta takardar neman aikin mutane 133,325, amma kuma mutane 6,000 ne za’a dauka

Mataimakin shugaban hukumar ‘Yan Sanda wanda ke kula da kawowa hukumar kayyayaki, Maigari Abbati Dikko yayi gargadin cewa wadanda ke neman aikin daga yankin jihar Kano kadasu yadda da bayar da cin hanci.

Dikko ya bayyana cewa shugaban hukumar ‘Yan Sanda ya bawa shuwagabannin hukumar umurnin zuwa wurin tantance wadanda za’a dauka aikin don hana rashawa cikin daukar aikin da kuma nuna son zuciya.

Mataimakin shugaban hukumar ‘Yan Sanda, DIG Dikko, yayi gargadin cewa daukar aiki da zasuyi bana sayarwa bane
Mataimakin shugaban hukumar ‘Yan Sanda, DIG Dikko, yayi gargadin cewa daukar aiki da zasuyi bana sayarwa bane

Dikko ya bayyana cewa an samu wadanda suka rubuta takardar neman aikin mutane 133,325, amma kuma mutane 6,000 ne za’a dauka bayan umurni da suka samu daga shugaban kasa.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Ma’aikatan lafiya na jiha zasu shiga yajin aiki tare da na tarayya

Sakamakon haka ne hukumar ta bulo da hanyar rubuta jarabawar JAMB, don tabbatar da gaskiya da kuma adalci, sannan kuma sai wadanda sukaci wannan jarabawa sune za’a dauka aikin.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng