Kasashe 8 da suka fi zuba kudi don kare kansu a duniya

Kasashe 8 da suka fi zuba kudi don kare kansu a duniya

Lamarin tsaro na da matukar muhimmanci a ko wace kasa ta duniya, domin ta haka ne za’a iya abubuwan ci gaba da dorewar zaman lafiya tsakanin al’umman kasar.

Haka zalika hakki ne da ya rataya akan ko wani shugaba ko jagora da kasa ganin ya gare lafiya da dukiyoyin talakawansa.

Don haka ne muka kawo maku jerin sunayen kasashen duniya wadanda suka fi fatattakar biliyoyin dololi don tabbatar da tsaron al'umarsu.

Kasashe 8 da suka fi zuba kudi don kare kansu a duniya
Kasashe 8 da suka fi zuba kudi don kare kansu a duniya

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Ma’aikatan lafiya na jiha zasu shiga yajin aiki tare da na tarayya

Kasashen sune kamar haka:

1. Amurka na a sahun gaba,

2. Sin

3. Saudiyya

4. Rasha

5. Indiya

6. Faransa

7. Ingila a

8. Japan

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel