Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Yan sandan jihar Kebbi sun ceci wata mata mai juna biyu, Hajiya Sadiya Tsoho, daga wata maboyar masu garkuwa da mutane a jihar. Mai magana da yawun hukumar, DSP Mustapha Suleiman, ya tabbatar da hakan a ranar Lahadin nan data...
Babban Sakataren hukumar ne Augusta Ogakwu ne ya bayyana haka cikin wata takarda da ya aikewa kwamishinonin hukumar. Ya kara da cewa matakin da su ka dauka ya biyo bayan tataunawa da masu ruwa da tsaki akan harkar
A jiya ne shugabannin Kabilar Igbo dake jihar Bayelsa suka karyata jita - jitar da ake yadawa na cewar sun tsayar da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasar su a shekarar 2019...
Duk batun tabarbarewar ilimi a Najeriya ba wani bakon abu bane, lamarin makarantar firamaren ta tsakuwa ya bawa jama’a da dama mamaki domin babu ko bulon a gininta. An yi amfani da dangar kara da bunu ne wajen kewaye wuraren da da
Hukumar sojin Najeriya ta bakin Laftanal TG Iortyom, mukaddashin kwamandan rundunar Ofireshon lafiya dole, mai aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno ta sanar da bullowar wata kungiya mai suna “Hakika”. Sanarwar ta bayyana c
Hukumar ‘yan sanda reshen jihar Zamfara ta tabbatar da kama ‘yan bijilanti da aka fi sani da “yansakai” 11 bisa zarginsu da kisan ‘yan ta’adda 41. Kakakin hukumar ‘yan sanda a jihar Zamfara, SP Muhammad Shehu, ya tabbatar da hakan
Shugaban tsagin sabuwar Jamiyyar APC mai lakabin rAPC Alhaji Buba Galadima, ya bayyana yadda abubuwa su ka same shi a dalilin shugaban kasa Muhammad Buhari.a dalilin shugaba Buhari na fuskanci tuhuma iri iri harn
Abin al'ajabi baya karewa, wata matashiyar yarinya ta bayyana halin da kawarta ta tsinci kanta bayan yaudara da cin amana da saurayinta yayi mata. Ta bayyana lamarin da abun Allah wadarai inda tace: "Ya kirata akan ta bashi aron
A kalla sanatoci 12 da mabobin majalisar wakilai 70 ne daga jihohin arewa 7 suka dira jihar Kaduna domin nuna goyon bayansu ga tikitin takarar Buhari da Osinbajo a zaben shekarar 2019 mai zuwa. Wani daga cikin ‘yan kwamitin day a
Mudathir Ishaq
Samu kari