Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya

- Bugatti La Volture Noire itace motar da tafi kowacce mota tsada a duniya, inda ta wuce sauran motoci kamar Royce Rolls da Mercedes Benz

- Duk yadda Rolls Royce Sweptail take da aji da tsada, sai dai ta biyo bayan La Volture Noire wadda kudinta ya kai kimanin dala miliyan $13 (N4,953,000,000)

- Daga Leykan Hypersport tazama ta 9 yayin da Bugatti Veyron ta zama da 10, kuma duk ana sayar da su dala miliyan 3.4 (N1,295,400,000)

A yayin da ake ganin motoci a matsayin babbar bukata ta rayuwa domin kaiwa da kawowa, a wani bangare kuwa ana kallonsu a kayayyakin alfarma da kasaita masu bayyana yawan dukiya.

Kamar yadda Digital Trends ta bayyana, a 2020 an samu wasu kasaitattun motoci masu matukar tsada. A wannan jerin mota kirar Bugatti La Volture Noire ce ta fi kasaita inda ake siyar da ita a N7,239,000,000.

Duk da ficen da Rolls Royce ta yi, za ka iya tunanin za ta wuce Bugatti. Amma sai ta zo a ta biyu inda mota kirar Sweptail take biye da farashi N4,953,000,000.

Akwai kala-kalar kirar Bugatti wadanda suka bayyana a mataki na farko, uku, biyar da kuma goma.

Mafi arhar Bugatti sune Bugatti Veyron da Leykan masu farashi N1,295,400,000. Ga jern motocin alfarma 10 da suka fi tsada a duniya.

1. Bugatti La Volture Noire - $19 million (N7,239,000,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga CNBC
Source: UGC

2. Rolls Royce Sweptail - $13 million (N4,953,000,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga Motor1
Source: UGC

3. Bugatti Centodieci - $8.9 million (N3,390,900,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga Wiikipedia
Source: UGC

4. Mercedes Benz Maybach Exelero - $8 million(N3,048,000,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga Autosport
Source: UGC

5. Bugatti Divo - $5.9million (N2,247,900,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga Motor1
Source: UGC

6. Koenigsegg CCXR Trevita $4.8 million (N1,828,800,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga CNBC
Source: UGC

7. Lamborghini Veneno - $4.5 million (N1,714,500,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga Pinterest
Source: Getty Images

8. Lamborghini Sian - $3.6 million (N1,371,600,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga CNBC
Source: UGC

9. Leykan Hypersport - $3.4 million (N1,295,400,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga CNBC
Source: UGC

10. Bugatti Veyron $3.4 million (N1,295,400,000)

Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya
Hotunan jerin motocin alfarma 10 masu matukar tsada a duniya. Hoto daga Carspark
Source: UGC

A wani labari na daban, wani tsari na jera kasashen da suke da saukin samun ayyuka na shekarar 2020 ya fita, inda kasashe 5 na farko suka bayyana.

Cikin kasashe 5 na sama kuwa Ingila ce kasar farko a jerin, yayin da Jamus ta biyu, Canada kuwa ta samu fitowa a ta uku. Amurka tazo a ta hudu, Japan tazo a ta biyar.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel