Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban gidauniyar Adekunle Oyedepo Foundation, Mista Adekunle Oyedepo ya bukaci gwamnatin jihar Kwara da ta kaddamar da ranar Juma’a, 31 ga watan Agusta a matsayin ranar hutu domin ba ma’aikatan gwamnatin jihar damar yin rijista
Masarautar Anka a jihar Zamfara ta bayyana cewar zata hade kauyukan Fulani dake tarwatse a sassan masarautar domin magance yawaitar hare-hare da ake kaiwa mazauna rugar Fulani da kananan kauyuka. Sarkin Anka, Attahiru Ahmad, ya ce
NAIJ.com ta ruwaito gwamnatin ta sanar da haka ne cikin wata sanarwar data fitar a jaridu, inda ta bukaci dukkanin telolin dake da sha’awar samun wannan kwangila dasu aika takardun nuna bukatarsu ga ma’aikatan ilimi ta jahar
Hukumar bayar da Agajin gaggawa tare da rage radadi ta jihar Kano ta tura jami'anta zuwa kananan hukumomi takwas da suka gamu da iftila’in ambaliyar ruwa a fadin jihar, domin tantance irin adadin barnar da aka samu.
Da alamun kaakakin majalisar wakilai, Rt. Hon. Yakubu Dogara, ba zai halarci taron kwamitin masu ruwa da tsaki na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), yayinda aka fara ganawar ba tare da shi ba. Kasancewanshi dan majalisar j
Hasashe akan ci gaba da kasancewa kakakin majalisar dattawa Yakubu Dogara a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya yawaita a ranar Laraba, 29 ga watan Agusta lokacin da daya daga cikin hadiminasa ya shiga takara a PDP.
Hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi gargadin cewa zata gurfanar da duk wanda aka kama da laifin yaudarar masu kad'a kuri'a don siyen katin zabensu a zaben gwamanan jihar Osun da za'a gudanar 22 ga watan...
Ko shakka babu an haramtawa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, amfani da dandalin Eagle Square wajen gudanar da taron bayyana kudirin sa na takarar kujerar shugaban kasa a ranar Larabar da ta gabata.
An samu gagarumin rabuwar kai a jam’iyya mai mulki ta All Progressives Party (APC) kan sabuwar tsarin gudanar da zaben fidda gwani da jam’iyyar ke shirin amfani da shi gabanin zaben 2019. Majiya a jamiyyar sun bayyanawa jaridar Da
Mudathir Ishaq
Samu kari