Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa

- Wani saurayi mai suna Stephen ya canja akalar soyayyarsa zuwa yayar budurwarsa

- Yace yau shekaru 2 kenan yana cewa ta bashi damar aurenta amma ta ki amincewa

- Don haka, zai nemi auren yayarta mai shekaru 29, tunda ita mai shekaru 24 bata shirya ba

Wata hira tsakanin saurayi da budurwa a kafar sada zumuntar zamani ta WhatsApp tayi ta yawo a yanar gizo.

Saurayin, mai suna Stephen da budurwarsa sunyi hira ne akan shirin auren yayarta. Bayan yayi ta tambayar budurwar ko za ta aureshi na tsawon shekaru 2 amma ta murje ido ta ki.

Saurayin bayan ya ga cewa kullum tsufa yake yi, ya nuna lallai ya kosa yayi aure, sai ya sauya akalarsa zuwa yayarta.

A yadda saurayin yace, tunda budurwarsa mai shekaru 24 bata shirya ba, ya tabbatar yayarta mai shekaru 29 a shirye take tayi aure.

Tayi kokarin nuna masa cewa yayarta baza ta so shi ba, amma ya ce sam! Ba zai canja ra'ayinsa ba.

Ya ce mata shekarunsa 32, don ya auri 'yar shekara 29 ba matsala bane. Stephen yace ba zai zauna jiran ranar da zata shirya aure ba.

Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa
Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa. Hoto daga The Nation
Asali: UGC

KU KARANTA: 'Yan bindiga sun kashe mutum 4, sun sace mutum 18 a Kebbi

Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa
Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa. Hoto daga The Nation
Asali: UGC

Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa
Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa. Hoto daga The Nation
Asali: UGC

Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa
Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa. Hoto daga The Nation
Asali: UGC

KU KARANTA: Iyalai 12,000 za su amfana da tallafin tsabar kudi a jihar Kano

Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa
Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa. Hoto daga The Nation
Asali: UGC

Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa
Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa. Hoto daga The Nation
Asali: UGC

Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa
Saurayi zai yi wuff da yayar budurwarsa bayan budurwar ta ki aurensa. Hoto daga The Nation
Asali: UGC

A wani labari na daban, wata mata mai suna Sallie, ta nuna tsananin kaunar da take wa karenta, har tana rubuta ta'aziyya mai ratsa zuciya.

Matar 'yar asalin Carolina, ta wallafa ta'aziyyarta a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram inda masoya karnuka suka yi ta mika sakonnin ta'aziyyarsu gareta.

Kamar yadda ta rubuta takardar ta'aziyyar, karenta mai suna Charlie ya mutu ranar Lahadi, 13 ga watan Oktoba 2020 yana da shekaru 7 da haihuwa, sakamakon mummunar cutar daji da yayi ta fama da ita.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel