Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugabar mata na jam’iyyar All Progressive Congress (APC) na kasa, Hajia Salamatu Bawa, tace tazarcen Shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2019 shine hanya mafi inganci da za’a samu ci gaba da kuma dama ga matasa a kasar.
Shahrarriyar jarumar wasan kwaikwayon Hausa wato Kannywood, Jamila Umar Nagudu, ya bayyana niyyar cigaba da harkar fim har sai lokacin da Allah ya dauki ranta. Jamila Nagudu wacce ke cikin jaruman Kannywood mafi dadewa a harkar fi
Wani rahoto mai cike da ban al'ajabi gami da ban tausayi ya bayyana cewa, ajali ya katse hanzarin Emmanuel Samuel Nanle, babban hadimi na musamman kan harkokin hulda da manema labarai ga gwamnan jihar Filato, Simon Lalong.
Wata mace likita a babbar asibitin gwamnatin tarayya dake a garin Ebute Meta, jihar Legas tayi wani kalamin da ya dade yana yawo a kafar sadarwar zamani inda aka tsinkayi tana rokon maza da su daure su kara aure. Kamar dai yadda m
Tun kafin fara saukar ruwan sama hukumar kula da yanayi ta kasa (NIMET) tayi has ashen za a samu ambaliyar ruwa a daminar bana. Sai dai hukumar ba ta fadi yankin da ambaliyar zata fi shafa ba. A yanzu haka jihohin Najeriya, a kudu
Wani lamari mai cike da sarkakkiyar ban al'ajabi ya auku a garin Awo Idemili na jihar Anambara dake a shiyyar kudu maso gabashin kasar nan inda amarya ta haifi sambalelen saurayi kimanin awa biyu kafin a daura mata aure. Ita dai a
A yau, Talata, ne wasu na hannun damar tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, karkashinn jagorancin amininsa, Malam Salihu Sagir Takai, sun yi mubaya'a ga jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso. Malam Salihu Sagi
Kwamitin abokai na wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) babin jihar Rivers, mai suna Perekeme Kpodoh, sun nemi dauki akan ci gaba da tsare shi da ake yi wadda a cewarsu akwai siyasa cikin lamarin.
Rahotanni sun bayyana cewa wata kotun majistire da ke a Minna, jihar Niger ta garkame wani mai gadi a gidan kaso na watanni 3, sakamakon kama shi da laifin cire allunan tallar jam'iyyar APC a garin Minna. Isiyaka mai shekaru 35
Mudathir Ishaq
Samu kari