Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamishinan ilimi na jihar, Ja'afaru Sani, ya fadi hakan a gurin horar da malaman firamare da akewa malaman akan Jolly Phonics teaching methodology wanda Universal Learning Solutions da hadin guiwar SUBEB reshen jihar Kaduna suka
Majiyar mu dake da kusanci da Farfesa Hafizu ta sanar da mu cewar yanzu haka Farfesan yana Kaduna wurin tantance 'yan takara. Hafizu ya yanke shawarar tsayawa takarar ne domin biyayya ga Kwankwaso. Da farko Hafizu bai amince da bu
Wani bincike da aka gudanar ta hanyar zagayawa kasuwanni a ranar Asabar dinnan, ya bayyana cewa farashin fari da jan garin kwaki ya sauko kasa warwas da kusan kashi 36 na kudin da ake sayar da shi a baya. Wasu daga cikin yan kasuw
Zabukan gama-gari dai sun karato, don haka ma gwamnati ke kokan faranta wa ma'aikata da 'yan kasuwa rai, inda ake ta sakin kudaden basuka, don ayyyuka, jari ga matasa, da ma tsohon bashi da gwamnatin ta ja kafa bata biya ba
Agada a turance 'Plantain' mutane da yawa sun dauke shi a matsayin abinci. Amma ba a abinci kadai ya tsaya ba, har da sinadarin magunguna yana dauke dasu. Daga ganyen, sassaken da saiwar shukar duk masu amfani ne
Shugaban yan sandan yankin, AV Ranganath ya sanar da manema labarai cewa ana zargin Mista Rao da hada baki da yan'uwan shi da wasu mutane gurin halaka sirikin su. Mutane biyun sun samo mishi kwangilar masu kashe mutane a rupee...
Kwamandan sojojin ruwa na tsakiya, karkashin rundunar sojojin ruwa ta Najeriya, Rear Admiral Sa'idu Garba, ya bada dalilai uku da suka kawo raguwar satar man fetur a yankin Niger Delta. Shugaban sojojin ruwan ya lissafo dalilan a
Shugaban hukumar fidda zakka na jihar Sokoto, Lawal Maidoki ya sanar da cewa hukumar ta tallafa wa kiwon lafiyar tallakawa da gajiyayu da Naira miliyan 7.4 a jihar. Hakan ya biyo bayan tallafin N31.5m da gwamnati ke ba su duk wata
Wata tsohuwar kakakin majalisar wakilai, Patricia Etteh ta bayyana cewa tana da yakini n jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ce zata yi nasarar lashe zaben gwamnan jihar Osun da ake gudanarwa a yau Asabar.
Mudathir Ishaq
Samu kari