Sa ido: An gano zunzurutun kudin takalman da Shugaba Buhari ke sawa

Sa ido: An gano zunzurutun kudin takalman da Shugaba Buhari ke sawa

- An gano zunzurutun kudin takalman da Shugaba Buhari ke sawa

- Wasu na ganin kudin sun yi yawa sosai, wasu na ganin ba matsala

- Shugaba Buhari dai mafiya yawan masoyan sa talakawa ne

Wasu 'yan sa ido a Najeriya sun yi binciken kwakwaf inda kuma har suka gano ainihin kudin takalaman da shugaba Muhammadu Buhari ya ke sanyawa musamman ma a cewar su lokacin da kasar ke fama da tabarbarewar tattalin arzikin kasa.

Sa ido: An gano zunzurutun kudin takalman da Shugaba Buhari ke sawa
Sa ido: An gano zunzurutun kudin takalman da Shugaba Buhari ke sawa
Asali: Facebook

Sa ido: An gano zunzurutun kudin takalman da Shugaba Buhari ke sawa
Sa ido: An gano zunzurutun kudin takalman da Shugaba Buhari ke sawa
Asali: Facebook

Kamar yadda muka samu, wata kafar yada labarai ta zamani ta yi ikirarin cewa takalman na shugaban kasar Samfurin kamfanin Gucci ne kuma ana sai da su akan kudin Amurka $640 wanda yayi daidai da N223,905 akan canjin $1 a N345.

Legit.ng Hausa ta samu cewa wannan dai ya ja cecekuce sosai a kafofin sadarwar zamani yayin da wasu ke ganin sam hakan ba wani abu bane a daidai lokacin da wasu kuma ke ganin lallai tabbas kudin takalman sun yi yawa.

Sa ido: An gano zunzurutun kudin takalman da Shugaba Buhari ke sawa
Sa ido: An gano zunzurutun kudin takalman da Shugaba Buhari ke sawa
Asali: Facebook

Shi dai shugaban kasa Muhammadu Buhari yana da farin jini a tsakanin da yawa daga cikin talakawan Najeriya musamman ma daga Arewacin kasar saboda halin sa da suke ganin kamar na gudun duniya ne da kuma tsantsan gaskiya.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel