Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
An sace jami'an a tsakanain garin Kankara zuwa Sheme a jihar Katsina sakamakon mummunan harin da wasu 'yan bindiga sanye da kayan soja suka kai a kan motar haya
A ranar Talata, Umahi ya sanar da sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, bayan 'yan satuttuka da akayita rade-radin fitarsa daga jam'iyyar PDP, jaridar The Cable tace.
Wata jarumar fina-finan Nollywood 'yar asalin jihar Imo amma tashin jihar Kano, Juliet Njemanze, tayi fina-finai masu kayatarwa kamar "Calabash",ta nuna nadama.
Kungiyar 'yan sanda masu taimakon gaggawa (RRS) na jihar Legas ta sanar da yadda jami'anta suka samu nasarar ceto jakar wata mata mai cike da makudan kudade.
Gwamnonin jihohin arewa sunce a shirye suke da su saurari matasan yankin akan matsalolin da suke fuskanta, cewarShugaban kungiyar gwamnonin arewa, Simon Lalong.
Wani tsoho mai shekaru 70 yace bai taba ciwo ba, tun da yake bai taba ziyartar asibiti ba don neman lafiya. Tsohon mutumin dan kasar Ghana, yace ya yarda cewa.
Kwamitin da aka ƙaddamar ya fara bin hanyoyin aiwatar da sabbin tsare tsare wanda shugaban ƙasa ya furtasu kwana kwanan nan, wanda suke da nufin jawo masu ƙoƙar
Allah ya azurta kasar Najeriya da shahararrun masu makuden kudi, kuma 'yan kasuwa. Legit.ng ta yi dubi a kan rayuwar manyan mata masu dukiya 'yan Najeriya.
A ranar Alhamis ne wata babbar kotun jihar Kaduna ta sake daga sauraron shari'ar shugaban kungiyar Shi'a, Sheikh Ibrahim El-zakzaky, zuwa ranar 25 ga watan Jana
Mudathir Ishaq
Samu kari